1 Tarihi 10:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma bai nemi Ubangiji ba. Domin haka Ubangiji ya kashe shi, ya ɗauki sarautar, ya ba Dawuda ɗan Yesse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 bai kuwa nemi nufin Ubangiji ba. Saboda haka Ubangiji ya kashe shi, ya miƙa mulkin ga Dawuda ɗan Yesse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |