1 Tarihi 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 'Ya'yan Kush, maza, su ne Seba, da Hawila, da Sabta, da Ra'ama, da Sabteka. 'Ya'yan Ra'ama, maza, su ne Sheba da Dedan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 ’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka. ’Ya’yan Ra’ama maza su ne, Sheba da Dedan အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |