6 'Ya'yan Gomer, maza, su ne Ashkenaz, da Rifat, da Togarma.
6 ’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat da Togarma.
'Ya'yan Gomer kuma Ashkenaz, da Rifat, da Togarma.
'Ya'yan Yafet, maza ke nan, Gomer, da Magog, da Madai, da Yawan, da Tubal, da Meshek, da Tiras.
'Ya'yan Yawan, maza, su ne Elisha, da Tarshish, da Kittim, da Rodanim.