51 Hadad kuwa ya rasu. Sarakunan Edom su ne Timna, da Alwa, da Yetet,
51 Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet
Waɗannan su ne sunayen sarakunan Isuwa bisa ga dangoginsu da bisa ga wurin zamansu. Ga sunayensu, sarki Timna, da Alwa, da Yetet,
Waɗannan su ne shugabanni na zuriyar Isuwa. Ga 'ya'yan Elifaz, maza, ɗan farin Isuwa, shugaba Teman, da Omar, da Zeho, da Kenaz,
da Oholibama, da Ila, da Finon,