Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 1:43 - Littafi Mai Tsarki

43-50 Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a ƙasar Edom kafin wani Sarkin Isra'ila ya ci sarauta. Bela ɗan Beyor, sunan birninsa kuwa Dinhaba Yobab ɗan Zera na Bozara Husham na ƙasar Teman Hadad ɗan Bedad na Awit, wanda ya kori Madayanawa a filin Mowab Samla na Masrek Shawul na Rehobot wadda take bakin Kogin Yufiretis Ba'al-hanan ɗan Akbor Hadad na Fau, sunan matarsa kuma Mehetabel 'yar Matred, wato jikar Mezahab.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

43 Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a Edom kafin wani sarkin mutumin Isra’ila yă yi sarauta. Bela ɗan Beyor, wanda aka kira birninsa Dinhaba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 1:43
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Yana riƙe da sandan mulkinsa, Ya sa shi a tsakanin ƙafafunsa, Har Shilo ya zo. Zai mallaki dukan jama'o'i.


'Ya'yan Ezer, maza, su ne Bilhan, da Zayawan, da Akan. 'Ya'yan Dishan, maza, su ne Uz da Aran.


Da suka tashi daga Moserot suka sauka a Bene-ya'akan.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ