31 da Yetur, da Nafish, da Kedema. Waɗannan su ne 'ya'yan Isma'ilu, maza.
31 Yetur, Nafish da Kedema. Waɗannan su ne ’ya’yan Ishmayel maza.
da Hadad, da Tema, da Yetur, da Nafish, da Kedema.
da Mishma, da Duma, da Massa, da Hadad, da Tema,
'Ya'ya maza na Ketura, wato ƙwarƙwarar Ibrahim, su ne Zimran, da Yokshan, da Medan, da Madayana, da Yisbak, da Shuwa. 'Ya'yan Yokshan, maza, su ne Sheba, da Dedan.
Suka yi yaƙi da Hagarawa, da Yetur, da Nafish, da Nodab.