Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 1:23 - Littafi Mai Tsarki

23 da Ofir, da Hawila, da Yobab. Waɗannan duka su ne 'ya'yan Yokatan, maza.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 1:23
12 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sauran da suka ragu za su fi zinariya wuyar samuwa.


Daga cikin matan da suke fadarka, har da 'ya'yan sarakuna. A daman kursiyinka kuwa ga sarauniya a tsaye. Tana saye da kayan ado na zinariya mafi kyau duka.


Ka jefar da zinariyarka, zinariyarka mafi kyau, Ka jefar da ita kamar dutse ko ƙura.


Na ba da zinariya tsantsa, talanti dubu uku (3,000), da azurfa tsantsa, talanti dubu bakwai (7,000), domin yin ado a bangon Haikalin,


Bayan wannan kuma jiragen ruwa na Hiram da suka kawo zinariya daga Ofir, sun kuma kawo itacen almug da yawa, da duwatsu masu daraja daga can.


Sai suka tafi Ofir suka kawo wa sarki Sulemanu zinariya mai nauyin talanti ɗari huɗu da shirin.


Saul ya ci Amalekawa, tun daga Hawila har zuwa Shur, da yake gabashin Masar,


Mazauninsa a tsakanin Hawila ne da Shur, wanda yake ɗaura da Masar wajen Assuriya. Suka ware daga danginsu suka yi zamansu.


da Ofir, da Hawila da Yobab, dukan waɗannan 'ya'yan Yokatan ne.


Sunan na fari Fishon, shi ne yake malala kewaye da dukan ƙasar Hawila, inda akwai zinariya.


Shem ya haifi Arfakshad, Arfakshad ya haifi Shela,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ