1 Tarihi 1:19 - Littafi Mai Tsarki19 'Ya'ya biyu maza ne aka haifa wa Eber. Sunan ɗayan Feleg, saboda a lokacinsa ne aka karkasa duniya, sunan ɗan'uwansa kuwa Yokatan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka kira ɗaya Feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne Yoktan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |