18 Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuma shi ne mahaifin Eber.
18 Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuwa shi ne mahaifin Eber.
Arfakshad ya haifi Shela, Shela ya haifi Eber.
'Ya'yan Shem, maza, su ne Elam, da Asshur, da Arfakshad, da Lud, da Aram, da Uz, da Hul, da Geter, da Meshek.
'Ya'ya biyu maza ne aka haifa wa Eber. Sunan ɗayan Feleg, saboda a lokacinsa ne aka karkasa duniya, sunan ɗan'uwansa kuwa Yokatan.