1 Sarakuna 8:58 - Littafi Mai Tsarki58 Ka sa zukatanmu su juyo gare ka, mu yi tafiya cikin tafarkunka, mu kiyaye umarnanka, da ka'idodinka da dokokinka, waɗanda ka umarci kakanninmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202058 Bari yă juye zukatanmu gare shi, don mu yi tafiya a cikin dukan hanyoyinsa, mu kuma kiyaye umarnansa, ƙa’idodinsa, da kuma farillan da ya ba wa kakanninmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |