1 Sarakuna 8:4 - Littafi Mai Tsarki4 suka kawo tare da alfarwa ta sujada, da dukan tsarkakan tasoshin da suke cikin alfarwar. Firistoci da Lawiyawa suka kawo su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 suka haura da akwatin alkawarin Ubangiji da kuma Tentin Sujada, da dukan kayayyaki masu tsarkin da suke cikinsa. Firistoci da Lawiyawa suka ɗauko su, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |