1 Sarakuna 8:35 - Littafi Mai Tsarki35 “Idan an hore su da rashin ruwan sama, saboda sun yi maka zunubi, idan sun tuba, suna fuskantar wannan Haikali, suka yi addu'a, suka kuma yabe ka, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 “Sa’ad da sammai sun kulle, babu kuma ruwan sama domin mutane sun yi maka zunubi, sa’ad da suka yi addu’a suna fuskantar wannan wuri, suka kuma furta sunanka, suka juye daga zunubinsu domin ka hore su, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |