1 Sarakuna 8:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sa'an nan Sulemanu ya tsaya a gaban bagaden Ubangiji a gaban dukan taron jama'ar Isra'ila. Ya ɗaga hannuwansa sama, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai Solomon ya tsaya a gaban bagaden Ubangiji, a gaban dukan taron Isra’ila, ya ɗaga hannuwansa sama, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |