1 Sarakuna 8:21 - Littafi Mai Tsarki21 A cikin Haikalin kuma na shirya wa akwatin alkawari wuri, inda alkawarin Ubangiji yake, wato alkawarin da ya yi wa kakanninmu sa'ad da ya fito da su daga ƙasar Masar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Na tanada wuri saboda akwatin alkawari, akwatin da ya ƙunshi alkawarin da Ubangiji ya yi da kakanninmu sa’ad da ya fitar da su daga Masar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |