1 Sarakuna 7:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ya gina gidan da zai zauna a farfajiya na ciki, wajen shirayi. ya kuma gina wa matarsa, 'yar Fir'auna, gida irin wannan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 A fadar da zai zauna kuwa, wadda aka gina a can baya, ya yi ta da irin fasali guda. Solomon ya kuma yi wata fada kamar wannan zaure domin ’yar Fir’auna, wadda ya auro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |