1 Sarakuna 7:29 - Littafi Mai Tsarki29 Aka zana hotunan zakoki, da na bijimai, da na kerubobi a kan sassan. A kan mahaɗan kuma akwai gammo, aka zana hotunan furanni a ƙarƙashin zakokin da bijiman. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 A bisa sassan tsakanin mahaɗan, akwai siffofin zakoki, bijimai da kuma kerubobi, suna a kan mahaɗan su ma. A sama da kuma ƙasan siffofin zakokin da na bijiman kuwa akwai hotunan furanni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |