1 Sarakuna 7:26 - Littafi Mai Tsarki26 Kaurin kwatarniya ya kai taƙin hannu guda. An yi gefenta kamar finjali, kamar kuma furen bi-rana. Takan ci garwa dubu biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Kaurin kwanon ya kai tafin hannu, kuma da’iransa ya yi kamar da’iran kwaf, kamar bi-ranar da ta buɗe. Wannan kwanon da aka kira Teku yakan ci garwa dubu biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |