1 Sarakuna 7:20 - Littafi Mai Tsarki20 Dajiyar tana kan ginshiƙan nan biyu kusa da wani abu mai kama da gammo, wanda yake kusa da ragar. Akwai jeri biyu na siffofin rumman guda ɗari biyu a kewaye da dajiyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 A inda kan ginshiƙin ya buɗu kamar kwano, sama da zāne-zānen sarƙar, an yi zāne-zānen rumman wajen ɗari biyu, layi-layi kewaye da kawunan ginshiƙan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |