1 Sarakuna 6:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ƙofar domin ɗakuna na ƙasa tana wajen dama na Haikalin. Akwai matakai zuwa hawa na tsakiya da zuwa bene na uku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ƙofar zuwa ɗakunan ƙasa tana gefen kudu na haikalin; akwai matakai da suka bi zuwa hawa na tsakiya, daga can kuma matakan sun wuce zuwa hawa na uku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |