1 Sarakuna 6:35 - Littafi Mai Tsarki35 ya zazzāna ya adanta su da siffofin kerubobi, da na itatuwan dabino, da na furanni. Sa'an nan ya dalaye su da zinariya bai ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Ya zāzzāna kerubobi, itatuwan dabino, da kuma furanni buɗaɗɗu a kansu, ya kuma dalaye su da zinariyar da aka buga daidai a kan sassaƙa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |