1 Sarakuna 6:18 - Littafi Mai Tsarki18 Katakan itacen al'ul na cikin Haikalin, an yi musu zāne mai fasalin gora da na furanni buɗaɗɗu. An rufe bangon daga ciki duka da itacen al'ul, har ba a ganin duwatsun ginin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 An yi wa katakan itacen al’ul na cikin haikalin zāne mai fasalin gora da na buɗaɗɗun furanni. An rufe bangon ciki duka da itacen al’ul, har ba a ganin duwatsun ginin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |