1 Sarakuna 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 Benayen da ya gina kewaye da Haikalin, kowane bene tsayinsa kamu biyar. An haɗa su da Haikalin da katakan itacen al'ul. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ya kuma gina ɗakunan gefe duka a gefen haikalin. Tsayin kowanne, kamu biyar ne, aka haɗa su da haikalin da manyan katakan al’ul. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |