Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Sarakuna 5:18 - Littafi Mai Tsarki

18 Sai maginan Sulemanu, da na Hiram, da mutanen Gebal suka shirya duwatsu da katakai da za a gina Haikalin.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Gwanayen Solomon da na Hiram da kuma mutanen Gebal, su suka yanka, suka kuma shirya katako da dutse don ginin haikali.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Sarakuna 5:18
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

da ƙasar Gebaliyawa, da dukan Lebanon wajen gabas daga Ba'al-gad a gindin Dutsen Harmon zuwa iyakar Hamat,


Dattawan Gebal da masu hikimarta suna tare da ke, Suna tattoshe mahaɗan katakon jirginki, Dukan matuƙan jiragen ruwa sun zo wurinki don kasuwanci.


Da mutanen Gebal, da na Ammon, da na Amalek, Da na Filistiya, da na Taya.


Dawuda kuwa ya umarta a tattaro dukan baƙin da suke a ƙasar Isra'ila. Ya sa waɗansu su farfasa duwatsu, su sassaƙe duwatsun domin ginin Haikalin Allah.


Amma yanzu Ubangiji Allahna ya hutasshe ni ta kowace fuska, ba fitina ko masifa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ