1 Sarakuna 4:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sulemanu kuma yana da rumfuna dubu arba'in (40,000) domin dawakan karusansa, da mahayan dawakai dubu goma sha biyu (12,000). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Solomon yana da rumfunan dawakai masu jan kekunan yaƙi, dubu huɗu, da kuma dawakai dubu goma sha biyu အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |