1 Sarakuna 4:2 - Littafi Mai Tsarki2-6 waɗannan kuma su ne manyan fādawansa, Azariya ɗan Zadok shi ne firist. Elihoref da Ahija 'ya'yan Seraiya, maza, su ne magatakarda. Yehoshafat ɗan Ahilud shi ne mai lura da takardu. Benaiya ɗan Yehoyada shi ne shugaban sojoji. Zadok da Abiyata su ne firistoci. Azariya ɗan Natan shi ne shugaban hakimai. Zabud ɗan Natan shi ne mashawarcin sarki da abokinsa. Ahishar shi ne mai lura da bayin fāda. Adoniram ɗan Abda, shi ne mai lura da aikin gandu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Waɗannan su ne manyan shugabanninsa. Azariya ɗan Zadok shi ne firist; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |