1 Sarakuna 4:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sarki Sulemanu shi ne sarkin dukan Isra'ila, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai Sarki Solomon ya yi mulki a bisa dukan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
waɗannan kuma su ne manyan fādawansa, Azariya ɗan Zadok shi ne firist. Elihoref da Ahija 'ya'yan Seraiya, maza, su ne magatakarda. Yehoshafat ɗan Ahilud shi ne mai lura da takardu. Benaiya ɗan Yehoyada shi ne shugaban sojoji. Zadok da Abiyata su ne firistoci. Azariya ɗan Natan shi ne shugaban hakimai. Zabud ɗan Natan shi ne mashawarcin sarki da abokinsa. Ahishar shi ne mai lura da bayin fāda. Adoniram ɗan Abda, shi ne mai lura da aikin gandu.