1 Sarakuna 3:7 - Littafi Mai Tsarki7 Yanzu, ya Ubangiji Allahna, ka naɗa ni sarki, a matsayin Dawuda, tsohona, ko da yake ni yaro ne ƙarami, ban ƙware ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 “Yanzu, ya Ubangiji Allahna, ka sa bawanka a wurin mahaifina Dawuda. Amma ni ɗan yaro ne kawai, ban kuma san yadda zan yi ayyukana ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |