1 Sarakuna 3:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sa'ad da dukan mutanen Isra'ila suka ji shari'ar da sarki ya yanke, sai suka girmama shi ƙwarai, gama sun gane Allah ya ba shi hikimar daidaita husuma sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sa’ad da dukan Isra’ila suka ji hukuncin da sarki ya zartar, suka girmama sarki sosai, domin sun gane cewa Allah ya ba shi hikimar yin shari’ar adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |