24 Sai ya umarta a kawo takobi. Da aka kawo takobin,
24 Sai sarki ya ce, “Kawo mini takobi.” Sai aka kawo takobi wa sarki.
Sa'an nan sarki ya ce, “To, kowaccenku ta ce mai ran shi ne nata, mataccen kuwa shi ne na waccan.”
sai ya ce, “A raba ɗan nan mai rai kashi biyu, kowacce ta ɗauki rabi.”