19 Ana nan sai ɗan wannan mata ya mutu da dare, domin ta kwanta a kansa.
19 “Da dare ɗan wannan matan ya mutu domin ta kwanta a kansa.
Bayan kwana uku da haihuwata, ita ma sai ta haihu. Mu kaɗai ne, ba kowa tare da mu a gidan.
Da tsakar daren sai ta tashi, ta ɗauke ɗana daga wurina, sa'ad da nake barci, ta kai shi gadonta, sa'an nan ta kwantar da mataccen ɗanta a wurina.