1 Sarakuna 22:50 - Littafi Mai Tsarki50 Yehoshafat kuwa ya rasu, aka binne shi a inda aka binne kakanninsa a birnin kakansa Dawuda. Ɗansa Yehoram ya gaji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202050 Yehoshafat kuwa ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi tare da su a birnin Dawuda kakansa. Sai Yehoram ɗansa ya gāje shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |