1 Sarakuna 22:49 - Littafi Mai Tsarki49 Sa'an nan Ahaziya, ɗan Ahab, ya ce wa Yehoshafat. “Ka bar barorina su tafi tare da naka a cikin jirage.” Amma Yehoshafat bai yarda ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202049 A lokacin Ahaziya ɗan Ahab ya ce wa Yehoshafat, “Bari mutanena su tafi tare da mutanenka,” amma Yehoshafat ya ƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |