1 Sarakuna 22:48 - Littafi Mai Tsarki48 Yehoshafat ya yi jiragen ruwa a Tarshish don su tafi Ofir su kwaso zinariya, amma jiragen ba su tafi ba, gama jiragen sun farfashe a Eziyon-geber. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202048 To, Yehoshafat ya gina jerin jiragen ruwan kasuwanci don su je Ofir saboda zinariya, amma ba su yi tafiya ba, gama sun farfashe a Eziyon Geber. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |