1 Sarakuna 22:33 - Littafi Mai Tsarki33 Da shugabannin karusan yaƙi suke gane ba Ahab ba ne, sai suka rabu da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 sai shugabannin kekunan yaƙin suka ga ashe ba sarkin Isra’ila ba ne, sai suka daina binsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |