1 Sarakuna 22:28 - Littafi Mai Tsarki28 Mikaiya kuwa ya ce, “In dai ka komo lafiya, to, Ubangiji bai yi magana da ni ba.” Ya ƙara da cewa, “Kowa ya kasa kunne ga abin da na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Mikahiya ya furta, “Idan har ka dawo lafiya, to, Ubangiji bai yi magana ta wurina ba.” Ya kuma ƙara da cewa, “Ku lura da maganata, dukanku mutane!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |