1 Sarakuna 22:23 - Littafi Mai Tsarki23 Mikaiya ya ce, “Ga abin da ya faru, Ubangiji ya bar annabawanka su faɗa maka ƙarya. Amma Ubangiji kansa ya riga ya zartar maka da masifa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 “Saboda haka yanzu Ubangiji ya sa ruhun ƙarya a bakunan dukan annabawanka. Ubangiji ya zartar maka da masifa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |