1 Sarakuna 22:19 - Littafi Mai Tsarki19 Makaiya kuwa ya ce, “Ka ji maganar Ubangiji, gama na ga Ubangiji yana zaune a kursiyinsa. Dukan taron mala'ikun Sama suna tsaye a wajen damansa da na hagunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Mikahiya ya ci gaba, “Saboda haka ka ji maganar Ubangiji. I, na ga Ubangiji zaune a kursiyinsa tare da dukan rundunar sama tsaye kewaye da shi a dama da hagunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |