1 Sarakuna 22:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma Mikaiya ya ce, “Na rantse da Ubangiji, abin da Ubangiji ya faɗa mini, shi ne zan faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Amma Mikahiya ya ce, “Na rantse da Ubangiji mai rai, zan faɗa masa kawai abin da Ubangiji ya faɗa mini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |