1 Sarakuna 22:12 - Littafi Mai Tsarki12 Dukan annabawan suka yi annabci iri ɗaya, suna cewa, “Ka haura zuwa Ramot, za ka yi nasara, gama Ubangiji zai ba da ita a hannunka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Dukan sauran annabawan suka yi annabci iri abu ɗaya. Suka ce, “Ka yaƙi Ramot Gileyad, ka kuma yi nasara, gama Ubangiji zai ba da ita cikin hannun sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |