1 Sarakuna 21:7 - Littafi Mai Tsarki7 Yezebel, matarsa, ta ce masa, “Ba kai ne kake mulkin Isra'ila ba? Tashi, ka ci abinci, ka yi farin ciki, zan ba ka gonar inabin Nabot Bayezreyele.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Yezebel matarsa ta ce, “Yaya kake yi kamar ba kai ne sarki Isra’ila ba? Tashi ka ci abinci! Ka yi farin ciki. Zan ba ka gonar inabin Nabot mutumin Yezireyel.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |