1 Sarakuna 21:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ahab ya koma gida da baƙin ciki da rai a ɓace saboda abin da Nabot Bayezreyele ya faɗa masa. Ahab ya kwanta a gadonsa, ya mai da fuskarsa bango ya ƙi cin abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ahab ya cika da fushi saboda Nabot, mutumin Yezireyel ya ce, “Ba zan ba ka gādon kakannina ba.” Ya kwanta a gadonsa yana zub da hawaye, ya kuma ƙi cin abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |