1 Sarakuna 21:27 - Littafi Mai Tsarki27 Da Ahab ya ji wannan magana, sai ya yage tufafinsa, ya sa na makoki, ya yi azumi, ya kwanta a tsummokin makoki, ya tashi yana tafiya a hankali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Sa’ad da Ahab ya ji waɗannan kalmomi, sai ya yage rigarsa, ya sa rigunan makoki, ya kuma yi azumi. Ya kwanta a kayan makoki, ya kuma yi tafiya cikin sauƙinkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |