1 Sarakuna 21:24 - Littafi Mai Tsarki24 Duk wanda yake na Ahab da zai mutu a birni karnuka ne za su cinye shi, wanda kuma ya mutu a waje tsuntsaye ne za su cinye shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 “Karnuka za su cinye waɗanda suke na Ahab waɗanda suka mutu a cikin birni, tsuntsayen sararin sama kuma za su cinye waɗanda suka mutu a jeji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |