1 Sarakuna 20:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sai ya ce wa jakadun Ben-hadad, “Ku ce wa maigirma, sarki, dukan abin da ya nema a wurina da farko, zan yi, amma wannan na ƙarshe, ban zan iya yi ba.” Jakadun kuwa suka koma da wannan labari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Saboda haka ya ba wa ’yan aikan Ben-Hadad amsa, ya ce, “Ku faɗa wa ranka yă daɗe, sarki, ‘Bawanka zai yi dukan abin da ka bukaci da farko, amma wannan na ƙarshe ba zan iya yin ba.’ ” Suka tafi suka kai amsar wa Ben-Hadad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |