1 Sarakuna 20:29 - Littafi Mai Tsarki29 Suka kafa sansani daura da juna kwana bakwai. A rana ta bakwai ɗin, suka kama yaƙi. Isra'ilawa suka kashe Suriyawa mutum dubu ɗari (100,000) a rana ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Kwana bakwai suka yi sansani ɗaura da juna, a rana ta bakwai sai yaƙi ya haɗu. Isra’ilawa suka kashe sojojin kafa na Arameyawa dubu ɗari a rana ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |