1 Sarakuna 2:40 - Littafi Mai Tsarki40 sai ya tashi, ya yi wa jakinsa shimfiɗa, ya tafi Gat wurin Akish don neman bayinsa. Ya kuwa komo da bayinsa daga Gat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Da jin haka, sai ya tashi ya shimfiɗa wa jakinsa abin zama, ya hau, ya tafi Gat wurin Akish domin neman bayinsa. Shimeyi kuwa ya dawo da su gida daga Gat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |