1 Sarakuna 2:24 - Littafi Mai Tsarki24 Ubangiji ya kafa ni sosai a gadon sarautar tsohona, Dawuda, ya kuma cika alkawarinsa, ya ba ni mulki da zuriyata. Na rantse za a kashe Adonija yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Yanzu kuwa, muddin Ubangiji yana a raye, shi wanda ya kafa ni sosai a kan kujerar sarautar mahaifina Dawuda, ya kuma kafa mini mulki kamar yadda ya yi alkawari; za a kashe Adoniya yau!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |