1 Sarakuna 2:20 - Littafi Mai Tsarki20 Sai ta ce, “Ina da wani ɗan roƙo a gare ka, kada ka hana mini shi.” Sarki ya ce mata, “Ya tsohuwata, sai ki faɗi abin da kike so, gama ba zan hana miki ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ta ce, “Ina da ɗan roƙon da zan nema ka yi mini. Ina fata ba za ka hana ni ba.” Sai sarki ya amsa ya ce, “Mahaifiyata, sai ki faɗa in ji, ba zan hana miki ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |