1 Sarakuna 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ya yi shekara arba'in yana sarautar Isra'ila. Ya yi mulki shekara bakwai a Hebron, sa'an nan ya yi shekara talatin da uku yana mulki a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ya yi sarauta shekaru arba’in a bisa Isra’ila. Wato, shekaru bakwai a Hebron da kuma talatin da uku a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |