1 Sarakuna 19:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sa'ad da Iliya ya ji muryar, sai ya rufe fuskarsa da alkyabbarsa, ya fita, ya tsaya a bakin kogon. Sai ya ji murya ta ce masa, “Me kake yi a nan, Iliya?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’ad da Iliya ya ji ta, ya ja mayafinsa ya rufe fuskarsa, ya fita ya tsaya a bakin kogon. Sai ya ji murya ta ce masa, “Me kake yi a nan, Iliya?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |